Nasir l abubakar

An haifi Nasiru a ranar 4 ga Satumba 1977,[6] a karamar hukumar Kaduna ta Arewa a jihar Kaduna. Nasiru ya yi PGD a Mass Communication daga BUK, PGD a fannin hulda da kasashen duniya da diflomasiyya baya ga HND a Mass Communication daga Kaduna Polytechnic Kaduna.


© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search